Sunday, July 12
Shadow
Idan ba’a mana Adalci ba, Toh Wallahi mun san yanda zamu yi mu kutsa cikin garin Uromi a jihar Edo mu dauki fansar ‘yan Uwanmu da Akawa Kìsàn Gìllà>>Inji Dangin Mafarautan da aka Kàshè a jihar Edo

Idan ba’a mana Adalci ba, Toh Wallahi mun san yanda zamu yi mu kutsa cikin garin Uromi a jihar Edo mu dauki fansar ‘yan Uwanmu da Akawa Kìsàn Gìllà>>Inji Dangin Mafarautan da aka Kàshè a jihar Edo

Duk Labarai
Dangin Mafarautan da aka kashe a jihar Edo sun dauki Alwashin daukar fansa muddin ba'a musu Adalci ba. Mafarautan sun taso daga jihar Rivers ne zuwa garin Kano dan yin bikin Sallah inda aka taresu a Goodwill Junction dake garin Uromi na jihar Edo aka musu kisan gilla da kona gawarwakinsu. Mafi yawan mafarautan sun fitone daga garin Toranke na karamar hukumar Bunkure a jihar Kano. Daya daga cikin shuwagabannin kauyen me suna Alhaji Musa Dogo ya bayyana cewa, suna kira ga gwamnati data dauki matakan adalci game da lamarin. Yace idan ba'a musu Adalci ba, zasu dauki doka a hannunsu. Hakanan shima wani me suna Bala Danburan ya bayyana cewa sun san duk yanda zasu yi su kutsa kai cikin garin Uromi su daukarwa kansu Fansa. Mafarautan sun kuma nemi a mayar da shari'ar wadanda ake ...
Farashin danyen man fetur yayi faduwar da ba’a taba gani ba tun shekarar 2021

Farashin danyen man fetur yayi faduwar da ba’a taba gani ba tun shekarar 2021

Duk Labarai
Rahotanni daga kasuwar danyen man fetur ta Duniya sun bayyana cewa, Man fetur din yayi faduwar da ba'a taba ganin irin ta ba tun shekarar 2021. A yanzu ana sayar da gangar danyen man fetur din akan dala $65 kan kowace ganga. Wanda a baya kamin faduwar wannan farashin, ana sayar da itane akan dala $69.90 kan kowace ganga. Rabon da aka ga irin wannan faduwar farashin danyen man fetur din, tun shekarar 2021. Saidai wannan labari zai iya zuwarma da mutanen Najeriya a matsayin me dadi dan kuwa ana sa ran hakan zai sa farashin kayan abinci ya sauka, hakanan farashin man fetur da ake saye shima ya sauka. An samu faduwar farashin man fetur dinne dalilin harajin da shugaban kasar Amurka, Donald Trump ya kakabawa kasashen Duniya. Hakanan shawarar da kungiyar kasashe masu arzikin ma...
Wallahi Daga Yau Na Koma Dan Izala Ganin Yadda Wasu ‘Yàñ Daŕìķà Kè Mùŕña Da Rasuwàr Śhèik Iďŕis Duťsèn Tanshi Saboda Bambancin Akìda Duk Da Cewa Malami Ne Na Mùsùlùncì, Inji Abubakar Aliyu

Wallahi Daga Yau Na Koma Dan Izala Ganin Yadda Wasu ‘Yàñ Daŕìķà Kè Mùŕña Da Rasuwàr Śhèik Iďŕis Duťsèn Tanshi Saboda Bambancin Akìda Duk Da Cewa Malami Ne Na Mùsùlùncì, Inji Abubakar Aliyu

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} Wallahi Daga Yau Na Koma Dan Izala Ganin Yadda Wasu 'Yàñ Daŕìķà Kè Mùŕña Da Rasuwàr Śhèik Iďŕis Duťsèn Tanshi Saboda Bambancin Akìda Duk Da Cewa Malami Ne Na Mùsùlùncì, Inji Abubakar Aliyu Me za ku ce?
Gwamnan jihar Kebbi ya dakatar da hadiminsa saboda yace jihar ta Kebbi na kan gaba wajan yawan ‘yan Lùwàdì da Màdìgò

Gwamnan jihar Kebbi ya dakatar da hadiminsa saboda yace jihar ta Kebbi na kan gaba wajan yawan ‘yan Lùwàdì da Màdìgò

Duk Labarai
Gwamnan jihar Kebbi, Nasir Idris ya dakatar da babban sakatare a gwamnatinsa, Nasiru Abubakar Kigo saboda ikirarin da yayi cewa, jihohin Sokoto da Kebbi ne suka fi yawan 'yan Luwadi da Madigo. Sakataren yada labarai na jihar, Ahmed Idris ne ya tabbatar da dakatar da Nasiru Abubakar Kigo a wata sanarwa da ya fitar ranar Juma'a. Ya bayyana cewa, tuni shugaban ma'aikata na jihar, Malami Shekare ya baiwa Nasiru Abubakar Kigo takardar dakatarwar da aka masa. Takardar tace an dakatar dashine saboda ikirarinsa na cewa, jihar Kebbi na kan gaba wajan yawan 'yan Lùwàdì da Màdìgò wanda hakan ya kawo rudani da batawa jihar suna. Gwamnatin jihar ta musanta ikirarin na Kigo inda ta bayyanashi a matsayin mara tushe. Kigo wanda kuma malamin addinine yayi wannan ikirarin ne a rukunin gidaje...
Darajar naira ta yi faɗuwar da ba a taɓa gani ba a baya-bayan nan

Darajar naira ta yi faɗuwar da ba a taɓa gani ba a baya-bayan nan

Duk Labarai
Darajar kuɗin naira a Najeriya ta yi faɗuwar da aka daɗe ba a gani ba a kan dala a wannan makon a kasuwar hada-hadar kuɗaɗen waje. Ana alakanta hakan da ƙarin harajin da shugaban Amurka Donald Trump ya ƙaƙaba wa ƙasar. Bayanai kan hada-hadar canji daga babban bankin ƙasar CBN, sun nuna darajar ta faɗi zuwa N1,552.53 a kan duk dala 1 a ranar alhamis, saɓanin N1,531.25 duk dala da aka samu ranar Laraba.
Karanta Abu biyar da ba ku sani ba kan Sheikh Idris Abdul’aziz Dutsen Tanshi

Karanta Abu biyar da ba ku sani ba kan Sheikh Idris Abdul’aziz Dutsen Tanshi

Duk Labarai
Tun bayan rasuwar Sheikh Idris Abdul'aziz Dutsen Tanshi ƴan Najeriya musamman Musulmai ke ta faman yi masa addu'o'on nema masa gafara da kuma yin tambayoyin sanin haƙiƙanin wane ne marigayin. Hakan ne ya sa BBC ta ji ta bakin Injiniya Ayuba Abdullahi Muhammad wanda ɗalibinsa ne kuma makusancinsa. Haihuwa An haifi Malam Idris Abdu'aziz Dutsen Tanshi a garin Gwaram da ke ƙaramar hukumar Alƙaleri a jihar ta Bauchi a shekarar 1957. Marigayin ya yi doguwar jinya kafin rasuwar tasa, inda ya yi yawon neman magani a ƙasashen da suka haɗa da Saudiyya da Indiya. Sheikh Tanshi ya rasu ya bar mahaifiyarsa da mata guda uku da kuma ƴaƴa 32. Ilimi Sheikh Idris Abdul'aziz ya kasance mutum mai son neman ilimi musamman bincike. Ya ƙware a fannin Shari'ar Musulunci inda ya yi digirinsa n...
Da Duminsa:Duk da cire gwamna Fubara da Jibge jami’an tsaro, Tsageran Niger Delta sun sake fasa butun gas a jihar Rivers

Da Duminsa:Duk da cire gwamna Fubara da Jibge jami’an tsaro, Tsageran Niger Delta sun sake fasa butun gas a jihar Rivers

Duk Labarai
Rahotanni daga jihar Rivers na cewa, An sake fasa bututun iskar Gas a jihar Rivers. Hakan na zuwane sati daya bayan cire gwamnan jihar, Simi Fubara da shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu yayi inda ya saka gwamnan Rikon Kwarya. Jaridar Vanguard ce ta kawo Rahoton saidai zuwa yanzj baya bayar da cikakken bayanin inda lamarin ya faru ba
Dala Dubu $5 da aka bamu bana cin hanci dan mu goyi bayan Shugaba Tinubu ya cire gwamnan Jihar Rivers bane, Barka da Sallah ce aka bamu>>Inji ‘Yan majalisar Tarayya

Dala Dubu $5 da aka bamu bana cin hanci dan mu goyi bayan Shugaba Tinubu ya cire gwamnan Jihar Rivers bane, Barka da Sallah ce aka bamu>>Inji ‘Yan majalisar Tarayya

Duk Labarai
Dan majalisar Tarayya wanda shine shugaban kwamitin dake kula da babban birnin tarayya, Abuja, Mukhtar Aliyu Betara ya bayyana cewa, tabbas an raba musu dala $5000 da ake ta rade-radi. Saidai yace ba kamar yanda ake yadawa ba wai cin hanci ne aka basu dan su amince da tsige gwamnan jihar Rivers, Simi Fubara bane. Yace an basu kudin e a matsayin barka da sallah wanda kuma dama an saba duk shekarar ana basu. Dan jarida, Jafar-Jafar ne ya bayyana haka inda yace yayi magana da dan majalisar.
Har yanzu muna nan kan Bakanmu cewa, Tinubu ya sabawa doka dakatarwar da yawa Gwamnan jihar Rivers kuma muna kiran ya dawo dashi>>Kungiyar Lauyiyi ta Najeriya, NBA

Har yanzu muna nan kan Bakanmu cewa, Tinubu ya sabawa doka dakatarwar da yawa Gwamnan jihar Rivers kuma muna kiran ya dawo dashi>>Kungiyar Lauyiyi ta Najeriya, NBA

Duk Labarai
Kungiyar Lauyoyi ta Najeriya, NBA ta bayyana cewa har yanzu tana nan kan bakanta dake cewa, shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya sabawa doka dakatarwar da yawa gwamnan jihar Rivers, Simi Fubara. Shugaban kungiyar, Afam Osigwe ne ya bayyana haka a wata hitmra da aka yi dashi a gidan talabijin na Channels TV. Ya bayyana cewa, suna kira ga shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu da ya dawo da Gwamna Simi Fubara akan mukaminsa. Yace gwamnan rikon kwarya da shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya nada ba bisa doka aka nadashi ba dan haka su basu yadda dashi ba.
Kin Auren wadda kai ka fara fashe mata Dutsen Fintipio dinta na da sakamako marar kyau a rayuwarka>>Inji Fasto  Dr. Daniel Olukoya

Kin Auren wadda kai ka fara fashe mata Dutsen Fintipio dinta na da sakamako marar kyau a rayuwarka>>Inji Fasto  Dr. Daniel Olukoya

Duk Labarai
Fasto dake jagorantar cocin Mountain of Fire and Miracle Ministries (MFM), Dr. Daniel Olukoya ya gargadi musamman matasa cewa idan na miji ya zamana shine na farko da ya yi lalata da budurwa amma yaki aurenta, hakan na da illa sosai. Yace irin wadannan maza dake fashewa mata budurcinsu sannan su barsu suna cikin hadari dan kuwa rayuwarsa da budurwarnan da yawa abin ta hadu kuma abin zai ta bibiyarsa har ma ya na iya zama ya masa illa a Rayuwa. Yace da zarar mazakutar mutum ta jike a gaban mace to rayuwarsu ta hadu kenan musamman idan ya zama bai aureta ba, to lallai zai iya ganin abubuwan damuwa a rayuwarsa. Yace kuma matsalar ba lallai ta tsaya akan ka ba, zata iya bin 'ya'ya da Jikokinka.