Saturday, March 7
Shadow
Yarinya ta yi Goshi: Yadda Ƴar Makaranta Da Aka Kòra Ta Shigo Gari. Ta Samu IPhone 16, Taje Umara, Yanzu Kuma Ga Sabuwar Mota GLK. Allah Ya Sanya Alkhairi

Yarinya ta yi Goshi: Yadda Ƴar Makaranta Da Aka Kòra Ta Shigo Gari. Ta Samu IPhone 16, Taje Umara, Yanzu Kuma Ga Sabuwar Mota GLK. Allah Ya Sanya Alkhairi

Duk Labarai
{"remix_data":[],"source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} KAJI RABO: Yadda Ƴar Makaranta Da Aka Kòra Ta Shigo Gari. Ta Samu IPhone 16, Taje Umara, Yanzu Kuma Ga Sabuwar Mota GLK. Allah Ya Sanya Alkhairi Wane fata zaku yi mata?
Kai baka san irin kwamacalar dana iske bane da kake sukata akan cire tallafin man fetur, dolene in cireshi gaba daya>>Shugaban kasa,Bola Ahmad Tinubu ya mayarwa da Atiku Martani

Kai baka san irin kwamacalar dana iske bane da kake sukata akan cire tallafin man fetur, dolene in cireshi gaba daya>>Shugaban kasa,Bola Ahmad Tinubu ya mayarwa da Atiku Martani

Duk Labarai
Shugaban kasa,Bola Ahmad Tinubu ya mayarwa Dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar PDP, Alhaji Atiku Abubakar martani kan sukar da ya masa game da yanda yake gudanar da mulki musamman ma hanyar da ya bi wajan cire tallafin man fetur. Atiku ya baiwa Tinubu shawarar ya dauki tsare-tsaren da yaso yayi da yaci mulki dan su taimaka masa ya fitar da 'yan Najeriya daga halin kunci. Saidai a martaninsa ta bakin me magana da yawunsa, Bayo Onanuga, shugaba Tinubu yace ai 'yan Najeriya sun bayyanawa Atiku cewa basa son tsare-tsarensa tunda suka ki zabensa a matsayin shugaban kasa. Yace Kuma bai san irin kwamacalar da ya iske bane akan mulki da ba zai rika sukarsa haka ba, yace abubuwan da ya iske dolene ne tasa sai ya cire tallafin man gaba daya. Yace kuma Atikun da mai gidansa Obasanjo su...
Da Nine Shugaban kasa tabbas nima zan cire tallafin man fetur amma ba irin yanda Tinubu yayi ba>>Atiku Abubakar

Da Nine Shugaban kasa tabbas nima zan cire tallafin man fetur amma ba irin yanda Tinubu yayi ba>>Atiku Abubakar

Duk Labarai
Tsohon mataimakin shugaban kasa, Alhaji Atiku Abubakar ya bayyana cewa, mutane nata tambayar wai shin da shine shugaban kasa,wane matakai zai dauka na kawo karshen rayuwar kunci da 'yan Najeriya ke ciki? Atiku yace maganar gaskiya ba shine shugaban kasa ba dan haka Tinubu ne kuma shi ya kamata a rika damu akan ya fito da hanyoyin gyara dan samawa mutane saukin rayuwa. Atiku yace kuma yana baiwa Tinubun shawarar ya dauki wasu daga cikin tsare-tsare ln da yaso yayi da yaci Shugaban kasar Najeriya. Atiku yace amma duk da haka bari ya dan amsa wannan tambaya kadan. Yace tabbas an sanshi yana daga cikin masu fafutukar a cire tallafin man fetur. Amma da shine shugaban kasa, ba zai cire tallafin man fetur a rana daya ba irin yanda Tinubu yayi. Yace zai tsaya ya fara la'akari da...
Gwamnonin Arewa sun bukaci gwamnatin tarayya ta saki kananan yara da aka kama ake zargi da cin amanar kasa

Gwamnonin Arewa sun bukaci gwamnatin tarayya ta saki kananan yara da aka kama ake zargi da cin amanar kasa

Duk Labarai
Gwamnan jihar Kano dana Bauchi da kungiyar Dattawan Arewa ta ACF sun nemi gwamnatin tarayya ta saki kananan yara da ake zargi da cin amanar kasa. Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf tuni ya baiwa babban lauyan jihar umarnin daukar mataki akan lamarin. Hakanan kuma A bangaren gwamnan jihar Bauchi shime ya bayyana takaici da abinda ya faru. Suma bangaren dattawan Arewa na ACF sun nemi gwamnati data saki yaran da gaggawa sannan kuma ta yi bincike kan tsaresu da aka yi ba bisa ka'ida ba.
Wani Kamfanin mai daga kasar waje ya zo kusa dani ya kama hayar matatar man fetur dan ya rika tace man fetur da bashi da inganci>>Dangote

Wani Kamfanin mai daga kasar waje ya zo kusa dani ya kama hayar matatar man fetur dan ya rika tace man fetur da bashi da inganci>>Dangote

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":["local"],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} Matatar man Dangote ta koka da cewa wani kamfani daga kasar waje ya kama hayar guri a kusa da ita dan ya rika tace man da bashi da inganci. Sanarwar hakan ta fito ne daga bakin me kula da Sadarwa na matatar ta Dangote, Anthony Chiejina inda yace hakan kamar zagon kasa ne garesu su da suke kokarin yin abu dan ci gaban Najeriya. Matatar ta Dangote ta bayyana cewa a irin wannan yanayi yawanci kasashe kan dauki mataki na ganin ta baiwa kamfanonin ta na cikin gida kariya. M...
Babu Mutumin Da Yake Da Ikon Hargitsa Mana Kasa Saboda Gwamnati Ta Cire Tallafin Man Fetur, Cewar Dr Jalo Jalingo

Babu Mutumin Da Yake Da Ikon Hargitsa Mana Kasa Saboda Gwamnati Ta Cire Tallafin Man Fetur, Cewar Dr Jalo Jalingo

Duk Labarai
Babu mutumin da yake da ikon hargitsa mana Kasa a Shari’ance saboda Gwamnati ta cire tallafin man petur, ko saboda hauhawar farashin kayayyaki, ko saboda tsadar rayuwa, ko saboda ba dan Arewa ba ne yake yin mulki, ko saboda ba wanda yake so ba ne yake yin mulki, ko saboda hauhawar jahìĺçìnsa a fùskar addini. Masu rinjaye cikin ‘yan Nijeriya suna da ikon kawar da mulkin APC a zaben 2027, kamar yadda suka taba kawar da mulkin PDP a 2015, wannan kuma ba wani abu ba ne sabo a irin wannan tsarin mulki da wannan Kasa tamu take kansa. Muna kara nanata cewa sam ba daidai na a samu wasu sakarkaru cikin samari su karya doka da oda su wulakanta ramzin Kasa, ko su lalata dukiyar Gwamnati, ko su lalata dukiyar daidaiku, sannan kuma hukuma ta kama su domin hukunta su, sai kuma a samu wasu da za su...
20 daga Yaran da Gwamnatin tarayya ke tsare dasu bisa tuhumar cin amanar kasa zun kwanta rashin lafiya

20 daga Yaran da Gwamnatin tarayya ke tsare dasu bisa tuhumar cin amanar kasa zun kwanta rashin lafiya

Duk Labarai
Rahotanni sun bayyana cewa akalla 20 daga cikin yaran da gwammatin tarayya ke tsare dasu bisa zargin cin amanar kasa sun kwanta rashin lafiya. Rahoton yace tuni aka garzaya da yaran zuwa Asibiti. Tun da fari dai da aka kai yaran gidan yarin Kuje dake Abuja,hukumomin gidan yarin sun ki amincewa su ajiyesu. Hakan yasa dole hukumar 'yansandan Najeriya suka koma suka ci gaba da tsare yaran a inda suke tsare da manyan mutane. Zuwa yanzu dai ba'a san wane asibitine aka kai yaran dan kulawa dasu ba. Shuwagabannin zanga-zangar Take it back Movement dai sun je dan kaiwa yaran abinci da kayan sawa amma sai guda 6 kawai suka tarar a tsare inda aka sanar da su cewa sauran suna Asibiti. A baya dai hutudole ya kawo muku cewa, shugaban 'yansandan Najeriya yace faduwar da yaran suka yi a...
Dole sai mun dauki matakai na shan wahala kamin a samu gyara a kasarnan>>Shugaban Kasa, Bola Ahmad Tinubu

Dole sai mun dauki matakai na shan wahala kamin a samu gyara a kasarnan>>Shugaban Kasa, Bola Ahmad Tinubu

Duk Labarai
Gwamnatin tarayya ta bakin Ministan ci gaban yankunan kasarnan, Abubakar Momo ta bayyana cewa dolene sai Gwamnatin ta dauki matakan shan wahala kamin a samu warware matsalolin kasarnan. Ministan yace Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu yana nufin Najeriya da Alherine. Ya bayyana hakane a Akure wajan kaddamar da rabon kayan tallafi ga jihohin Yankin Naija Delta. Ministan yace kwanannan za'a ga amfanin gyare-gyaren da gwammatin Tinubun ke kawowa. Yace idan dai ana son kawo gyara sai an dauki matakan shan wahala tukuna.