Bidiyo Da Duminsa: Shugaba Tinubu ya kaddamar da littafin da aka rubuta kan rayuwar tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari
Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya halarci wajan taron kaddamar da littafin da aka rubuta akan rayuwar tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari.
An yi taronne a babban dakin taron dake fadar shugaban kasar.
Sannan kuma Littafin ya hakaito muhimman abubuwan da suka faru a rayuwar tsohon shugaban kasar.
https://twitter.com/BashirAhmaad/status/2000538541865029721?t=zIBi5arjFyhyA9hhob4E2g&s=19
https://twitter.com/DOlusegun/status/2000565336064582048?t=SyE87vzJy_XGrW85z4dDXQ&s=19
https://twitter.com/NTANewsNow/status/2000580575799742687?t=ppsiGtAvAgCLLgrtqucg7w&s=19








