Babban bankin Najeriya,CBN ya kori manyan jami'an bankin NIRSAL Bank wanda mallakin CBN dinne.
A sanarwar da aka gani CBN din ta bayyana dalilan gyara da canja tsarin ayyuka na bankin a matsayin dalilin yin korar.
Hakanan akwai yiyuwar a kara yin wata korar inda yanzu haka ake binciken wasu karin ma'aikatan bankin.
Shugabaɲ Kungiyar Malamai Masana Ilimin Taurári na Nájeriya, Shéikh Imam Habibi Abdallah Assufiyyu ya bayyana cewa "mun gano céwa kowanne ɗan Adam yana ɗauke da wata lambar sirri wacce Ubaɲgiji ya halicce shi da ita, da mutane za su iya tantance nasu da kowa zai iya bacéwa kamar yadda jinsin aljannu ke bacewa, kuma da kowa zai iya magana da dan uwansa ba tare da kiran waya ba ko haduwa ta zahiri a ko'ina suke a doran kasa "
Shehin Malamin ya kara da cewa "da yiwuwar hakan zai fara kasancewa a shekaru masu zuwa".
Me za ku ce?
Gwamnatin tarayya ta umarci shuwagabannin sojoji da su koma jihar Sokoto da zama.
Hakan na zuwa ne yayin da matsalar tsaro musamman ta garkuwa da mutane ke kara kamari a yankin arewa maso yamma.
Sanarwar hakan na kunshene a cikin bayanan da sakataren yada labarai, Henshaw Ogubike ya fitar.
Yace wannan kokari ne na kawar da matsalar ta'addanci da garkuwa da mutane da sauran matsalolin tsaro da ake fama dasu a yankin.
Gwamnatin ta bayyana takaici da matsalar tsaron da ta ki ci ta ki cinyewa a yankin na Arewa maso yamma inda tace wannan mataki alamu ne na daukar matsalar da muhimmanci da gwamantin ta yi.
DARASIN RAYUWA: Har Zuwa Yamma Ana Hira Da Shi Cikin Koshin Lafiya, Amma Daga Bisani Allah Ya Karbi Ransa A Wannan Ranar.
Allah Ya gafarta maka Turaki.
Daga Bello Abubakar Babaji
Hedkwatar tsaro (DHQ) tace jami’anta sun kashe ƴan ta’adda guda 1,166 tare da tsare wasu 1,096 acikin kwana 29 a faɗin Nijeriya.
Daraktan watsa labarai na ofishin, Manjo-Janar Edward Buba ya faɗi hakan a Abuja, a lokacin da ya ke ganawa da manema labarai kan ayyukan jami’an tsaro, a ranar Alhamis.
Ya ce, jami’an sun yi nasarar ceto mutane 721 da aka yi garkuwa da su.
Sannan, sun kuma ƙwato makamai 391 da wasu nau’ukan bindigu da kayan yaƙi da adadinsu ya kai 15,234 acikin wata guda.
Ya ƙara da cewa, sun yi nasarar kamo manyan ƴan ta’addan da kwamandodinsu a yayin gudanar da ayyukansu cikin watan.
Waɗanda aka kama a yankin Arewa-maso-Gabas sun haɗa da; Munir Arika, Sani Dilla (aka Ɗan Hausawan Jibilarram), Ameer Modu, Ɗan Fulani Fari Fari, Bakour...
Jarumar mai suna Sadiya Abdulƙadir wacce aka fi sani da (Sareena) sabuwar Jaruma ce duk da cewa ta ɗan kwana biyu a masana'antar ta Kannywood ana damawa da ita a fagen shirya fina-finan Hausa wadda ƴar asalin Jihar Bauchi ce ƙaramar hukumar Azare.
Fim na farko da ta fara yi tun bayan shigowarta masana'antar fim ne mai dogon zango mai suna (Aliya) wanda ake haska shi a (Youtube Channel) na Ali Jita, wato (Ali Jita Multimedia).
Yanzu haka dai Jarumar ta faso gada-gadan da zafinta domin cigaba da aikinta na faɗakarwa cikin fina-finan Hausa domin inganta tarbiyyar al'umma.
Photo Credit: Dk Photography
Wane fata zaku yi mata ?
An kama wadannan mutanen da zargin yiwa karuwai 3 fashi da makami.
Lamarin ya farune a titin Adeniran Ogunsanya dake Bode Thomas a Surulere ta jihar Legas.
Ranar 23 ga watan Augusta ne dai wanda ake zargin suka dauki karuwan 3 da niyyar zasu je su yi lalata dasu. Ko da suka shiga wani wuri sai suka tsayar da motarsu suka kwace musu wayoyi da kudade.
Karuwan dai sun kai kara wajan 'Yansanda inda suka ce sun gane fuskokin wanda suka musu satar.
Kuma an kamasu.
Kakakin 'yansandan jihar, Benjamin Hundeyin, ya tabbatar da faruwar lamarun.
Mafi yawanci budurwa tana tasowa ne da nonuwanta a tsaye. Amma wsu dalilai sukan sa nonuwan su kwanta.
Saidai budurwa ta sani cewa, idan tana da karancin shekaru, misali, daga 10 zuwa 15 nonuwanta basu gama girma ba, dan haka kada ta damu kanta da tsayuwar nonuwa ko karin girmansu.
Ta dakata tukuna har sai jikinta ya kammala girma, nonuwan sun kammala fitowa gaba daya.
Mafi yawan lokuta Nonuwan mace suna gama girma ne idan ta kai shekaru 18, saidai wasu matan nonuwansu na kara fitowa waje su kara girma har zuwa su kai shekaru 20 zuwa 25.
dan haka idan mace tana tsakanin shekaru 10 zuwa 20 ko 25 kada ta yi gaggawar nemanaganin kara girman nono, ta jira tukuna ta ga nonuwan nata su gama girma.
Kuma a sani mafi yawanci mata suna gadon girman nono ne a wajen iyayensu, idan mahai...