Amfanin ganyen gwaiba
AMFANIN GANYEN GWAIBA AJIKIN DAN ADAM TARE DA DR. SALIHANNUR
AMFANIN GANYEN ??Gwaiba ya kunshi tarin sunadai da masu yakar cututtuka iri-iri tare da inganta lafiya musamman a yayin da aka sarrafa kuma aka yi amfani da shi ta hanyoyin da suka dace.Ganyen dan itaciyar yana dauke da wasu muhimman sunadarai masu zaman maganin cututtuka musamman wadanda aka sani a wannan zamani.
SINADARAN DA GANYEN GWAIBA YAKEYI ??Daga cikin sunadaran da ganyen gwaiba ya kunsa akwai; antioxidants, antibacterial da anti-inflammatory irin su polyphenols, carotenoids, flavonoids da kuma tannins dake da matukar bayar da tallafi wajen kawar da wasu cututtuka da dama.
HAKIKA TASIRIN ??wannan sinadarai suka kunsa tare da rawar da suke takawa wajen kiwatar lafiya sun hadar da;
Rage nauyin jiki
Tasiri ga...


