Hotunan Ziyarar Da Atiku Abubakar Da Wasu Jiga-Jigan Jam'iyyar PDP Suka Kaiwa Tsohan Shugaban Kasa, Muhammadu Buhari A Gidansa Dake Daura, Jihar Katsina Yau Asabar.
Me kuke tunanin ya sa su Atiku yin wannan ziyarar?
Daga Jamilu Dabawa, Katsina
KUTURU DA KUDINSA…
Mene Ne Aibu Don Barirah Ta Saka Takalmin Kimanin Naira Dubu Dari Biyu A Wankan Sallah?
Takalmin da Barirah Musbahu ta saka bai kamata ya zama abin cece ku ce ba a kafofin sada zumunta ba.
Duk wanda ya san Barirah Musbahu ya san ta shahara ne wajen shiga gasar "GIVEAWAY" a kafofin sada zumunta, yanzu kuma ta zama cikakkiyar yar crypto (kasuwancin yanar gizo ta zamani).
Hakika idan ka san irin makudan Kuɗaɗen da ake samu a hakar crypto bai kamata ka fara tuhumar ta ina ta samu kuɗin sayan wannan takalmin mai tsada a matsayin ta na matashiyar budurwa.
Kuma duk wanda ya riki harkar crypto hannun bibbiyu to zaisa abinda yafi haka ma tsada saboda irin kuɗaɗen da ake samu a crypto kuma na halal ga wanda ya kiyaye haram.
Barirah Musbahu ba'a iya crypto ta tsay...
Kurkur na daya daga cikin muhimman abubuwan dake gyara fuska sosai ta yi tas babu kuraje ko duhu ko rauni.
A wannan rubutun, zamu kawo muku amfanin da Kurkur kewa fuska da kuma yanda za'a yi amfani dashi.
Ana hada Kurkur da dichloromethane, wanda za'a iya samunsa a Kemis da yawa dan maganin duhu da dattin fuska.
Hakanan ana hada Kurkur da gyada, Gotu Kola inda suke maganin:
Kumburin Fuska.
Kaikayin fuska.
Da maganin duhu da dattin fuska.
Hakanan ana hada Kurkur da Gotu Kola da Rosemary inda suke maganin alamun tsufa dake bayyana a fuska. Dan samun sakamako me kyau a yi sati 4 ana amfani dasu.
Hakanan ana amfani da Kurkur wajan gyara tabon ciwo a fuska.
A takaice idan duk ba'a samu abubuwan da muka bayyana a sama ba, ana hada Kurkur da Yoghurt ko zuma a kwaba a sh...
Tauraron Fina-finan Hausa, Ali Isa Jita kenan a wadannan hotunan inda yake tare da iyalansa a wadannan hotunan da suka haskaka.
Ya saka hotunan a shafinsa na sada zumunta inda masiyansa da yawa suka yaba.
Ana amfani da kwai wajan gyaran fuska sosai dan magance matsalolin da kan iya shafar fuska.
Ga hanyoyin da ake amfani da kwan kamar haka:
Ana fasa kwan a cire kwaiduwar a bar ruwan kwan kawai sai a hada da zuma, da ruwan lemun tsami ai ta bugawa har sai sun hadu.
Idan ya hadu sosai sai a wanke fuska da ruwan dumi.
A fara shafawa a hannu adan barshi zuwa mintuna biyar, idan ba'a ga wata matsala ba, daga nan sai a shafa a fuska,dalilin yin hakan shine wasu yana musu reaction.
A barshi ya kai mintuna 10 zuwa 15 a fuska? Daga nan sai a wanke.
Ana iya yin hakan sau 3 a mako.
Wannan hadi yana sa fatar fuska ta yi laushi ta yi kyau sosai? Yana maganin kurajen fuska da kawar da tattarewar fuska da kuma maganin tsufan fuska.
Sannan kuma ana yin hadin Ruwan kwai, Shima a cire...
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":["local"],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false}
Wasu matasa da suke tukin ganganci a Jalingo na jihar tarabawa sun yi hadari inda motarsu ta juya.
Bidiyon faruwar lamarin ya watsu sosai a shafukan sada zumunta inda akai ta musu Allah wadai, wasu kuma na musu jaje.
Saidai babu wanda ya rasu amma dai an ji raunika.
Shugaban mulkin soja na kasar Burkina Faso, Ibrahim Traore yayi sabuwar dokar data haramta kallon Fina-finan batsa a kasar.
Hakan na zuwane yayin da Duniya ke kara daurewa bayyana tsiraici gindi.
Abu na bayabayannan shine wanda kafar sadarwa ta Twitter ta bada damar saka hotunan tsiraici ga kowa.
Masana masu sharhi akan al'amuran yau da kullun sun bayyana cewa, ko da matatar man Dangote ta fara aiki ba lallai tasa farashin man fetur ya sauka ba.
Masanan aun bayyana dalilan cewa,har yanzu matatar ta Dangote daga kasashen waje take samo danyen man da tame tacewa.
Sannan farashin dala dake ta kara hauhawa shima ba lallai ya bayar da damar samun saukin man fetur din ba ko da mamatar ta Dangote ta fara aiki ba.
A kwanannan dai Dangote ya bayyana cewa zai ci gaba da shigo da danyen man fetur daga kasar Amurka saboda rashin isashshen danyen man fetur din a Najeriya.
{"remix_data":[],"source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false}
Wani lamari da ya faru a Kano ya baiwa mutane mamaki inda aka ga mutane na satar naman shanu daga wata mota daga samu matsala.
An ga mutane na rige-rigen gudu wasu dauke da kawunan shanu biyu wasu daya.
https://www.youtube.com/watch?v=NkZ3yz1QqQY&pp=ygUJZGF0b2RhdHVr
Wannan na zuwane a yayin da ake zargin shuwagabannin a matsayin wanda ke satar dukiyar mutane suna biyewa daga su sai iyalansu.