Da In zama Musulmi gara in koma mara addini>>Inji Wannan mutumin
Wannan mutumin me suna Chief Njoku ya bayyana cewa da ya zama Musulmi gara ya zama marar addini.
Ya bayyana hakane a shafinsa na X bayan da Trump yace zai kawo Khari Najeriya.
https://twitter.com/NemeremNjoku/status/1985708217599459781?t=pJ_CSXusNh-hCAKVG8mv1w&s=19
Saidai duk da haka wasu sun rika masa Addu'ar shiriya.








