Thursday, October 15
Shadow

Taufa: Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar NDC, Peter Obi ya bayyana tambayar da ziwa Allah idan da zai samu dama

Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar NDC, Peter Obi ya bayyana tambayar da zaiwa Allah da zai samu dama.

Peter Obi yace da zai samu dama, tambayar da zaiwa Allah itace shin me yasa shi ya shiga siyasa?

Peter Obi yace dalili kuwa shine siyasar da yake a yanzu da matsayin da ya kawo daga Allah ne ba yin kansa bane.

Saidai yace yasan kaddararsa kenan kuma ya riketa hannu biyu-biyu zai kuma tabbatar yayi amfani da wannan dama da Allah ya bashi dan amfanar da al’umma.

Karanta Wannan  Jadawalin Sabbin Daraktocin Babban Bankin Najeriya ya nuna Yarbawa 10, Hausawa 3, Da Inyamurai 3 ne a cikinsa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *