Thursday, December 25
Shadow

Yanda naga ana cika kasuwa ana siyayya da Kirsimetinnan alamar Gwamnatina na aiki kenan>>Shugaba Tinubu

Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya bayyana cewa, yanda ya ga ana ta shiga kasuwar Onitsha dake kudancin Najeriya ana siyayya alamar Gwamnatinsa na aiki kenan.

Ya bayyana hakanne ta bakin kakakinsa, Bayo Onanuga

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Shugaba Tinubu ya sauka a Maiduguri a ziyarar aiki da yake

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *