June 30, 2024 by Bashir Ahmed ‘Yan Bìñdìģa Sun Bukaci Rarara Ya Biya Miliyan Ɗari Tara A Matsayin Kuɗin Fansar Mahaifiyarsa. Karanta Wannan Bayan Awa 24 da yin Gàrkùwà da magaifiyar Rarara har yanzu ba'a gano inda take ba