Tuesday, February 24
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda ‘yan kasar Algeria ke ta murnar kaiwa ga Quarter finals, sun ce Sun gama da Dr. Congo saura Najeriya

Bayan nasarar da suka yi akan Dr. Congo, An ga kasar ‘yan Algeria suna ta tsalle da murnar cewa sun kai ga wasan Quarter finals.

Sun rika bayyana cewa, saura Najeriya.

Karanta Wannan  Bayan da suka ta yi yawa: Gwamnatin Tarayya ta dakatar da fara karbar harajin kaso 15 akan man fetur

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *