Friday, April 3
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda wani Fasto yasa mabiyansa suka dauki Bulala suna dukan kasa, wai a hakan suna yakar makiyansu ne

Wannan Bidiyon ya karade kafafen sada zumunta inda aka ga wani fasto yasa mabiyansa sun dauki Bulala suna dukan kasa.

A hakan wai suna yaki da makiyansu ne a cewar Faston.

Da yawa ciki hadda Kiristoci sun bayyana cewa wannan abu shiriritace kawai.

Karanta Wannan  Ζ³an Najeriya sama da miliyan 28 ba sa mu'amulla da bankuna - CBN

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *