Sunday, April 12
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda wata Uwar Ango daga Arewa ta baiwa Amarya kyautar Fan Miliyan 10, kwatankwacin Naira Biliyan 25 kenan a matsayin Budan kai

Wannan Bidiyon ya dauki hankula a kafafen sada zumunta sosai inda aka ga mahaifiyar Ango daga Arewa ta baiwa Amarya Fan Miliyan 10, kwatankwacin Naira Biliyan 25 kenan.

Lamarin ya dauki hankula kuma ya jawo cece-kuce inda ake ta bayyana mamaki da faruwar hakan.

Wasu kuma sun ce hakan Almubazzaranci ne.

Karanta Wannan  An wayi gari da Hotunan AI dake nuna Hadiza Gabon da Adam A. Zango na soyayya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *