Wednesday, September 2
Shadow

AC ta daina aiki a wajan taron Jam’iyyar ADC na kasa

Rahotanni sun bayyana cewa na’urar sanyaya daki, AC ta daina aiki a babban dakin taro na Rainbow inda jam’iyyar ADC ke gudanar da babban taronta na kasa.

Dalilin haka, saidai komawa amfani da Fankoki aka yi.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: An zakulo tsohon Bidiyon Farfesa Isa Ali Pantami da yake cewa shi ba dan siyasa bane

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *