
Tsohon dan tsageran Naija Delta daya tuba ya ce zai shiga gaba wajan yin yakin neman zaben kada a zabi Kwankwaso a Kano.
Yace wallahi wannan karon Kanawa zasu baiwa Kwankwaso mamaki dan ba zasu yi shi ba.
Yace Kwankwaso yana tunanin zai sayar da Kanawa ne a farashin kwabo kwabo?
Ya bayyana hakane a wani Bidiyonsa da ya watsu a kafafen sada zumunta.