Thursday, November 12
Shadow

Dara ta ci gida: Daya daga cikin ma’aikatan Brekete Family ya cuci wasu mutane Naira Miliyan 3

Daya daga cikin ma’aikatan Brekete Family me suna Shafi’u Baraya ya cuci wasu mutane Naira Miliyan 3.

A wani Bidiyo shirin kafar an ji shi ya amsa laifinsa inda anan take aka koreshi daga aiki sannan Ordinary President, Ahmad Isa yasa aka kamashi.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Ba zamu yadda mazan mu su zama saidai mu taba musu inda zasu ji dadi ba amma su ba zasu taba mana ba>>Inji Wadanna matan dake koya yanda ake Sàdùwàr Aure

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *