
Wani ya bayyana cewa ya baiwa Farfesa Hon. Sheikh Isa Ali Pantami shawarar cewa ba gwamna ya kamata ya fara nema ba, Sanata ya kamata ya fara nema.
Yace daga gayawa Pantamin hakan sai yayi Block dinsa.
A jiya ne dai Farfesa Isa Ali Pantami ya bayyana cewa bai yadda da dan takarar bai daya da aka tsayar dashi a matsayin dan takarar Gwamnan jihar Gombe ba a jam’iyyar APC.