Saturday, June 27
Shadow

Kalli Bidiyon yanda aka yiwa wata Amarya sharkaf da ruwan turare

Wannan wata Amarya ce da akawa sharkaf da ruwan Turare.

Bidiyon ya karade kafafen sada zumunta inda ake ta tafka muhawara akan lamarin,.

Da yawa dai sun ce Turaren da aka sakawa Amaryar yayi yawa.

Karanta Wannan  DA DUMI DUMINSA: fadar shugaban Æ™asa ta bayyana cewa Sama da mutanen Arewa kimanin Miliyan 60 Suka Nuna goyon Bayan Su ga Shugaban Kasa Bola Tinubu domin ya cigaba da mulki 2027, al'ummar Arewa sama da Miliyan 60 Sun Bayyana Goyan bayan Su ga Tinubu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *