Sunday, May 10
Shadow

Kalli Bidiyon yanda akawa Tinubu da Gwamnan Kaduna, Uba Sani ihun bama yi

A taron kaddamar da yakin neman zabensa da ya gudanar a Zaria, kakakin majalisar wakilai, Tajudeen Abbas ya nemi goyon bayan masoyansa inda suka amince.

Saidai da aka kira Sunan shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu da sunan Gwamnan Kaduna, Mutane sun rika cewa bama yi.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon yanda ake ta tururuwar zuwa ganin katafaren gidan da Aminu Saira ya gina

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *