Wednesday, September 23
Shadow

Allah Sarki Kalli Bidiyon: Wata dattijuwa tana cewa, shin yanzu haka zaku barni ni kadai in rika kwana akan wannan gadon ba za’a samu wani ya aureni ba?

Wata Dattijuwa ta dauki hankula a kafafen sada zumunta bayan da aka ganta ta nuna babban gadonta 6 by 6.

Tace duk girman gadonnan ita kadai ke kwana akai, inda take kira da a samu wani ya aureta.

Wasu dai sun tausaya mata inda wasu ke cewa wannan Bidiyon da ta yi bai dace ba.

Karanta Wannan  'Yan kasuwar man fetur sun yi gargadin Dagote zai kawo rudani a kasuwar man fetur idan ya kaddamar da aniyarsa ta fara jigilar man fetur dinsa zuwa gidajen mai

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *