Monday, May 11
Shadow

Kalli Bidiyon: Idan na je otal naga ‘yan mata sai in rika tuna matata in rika tuna cewa, ina fa da mata bai kamata in taba wata ba>>Inji Gfresh Al-amin

Tauraron Tiktok, Gfresh Al-amin ya bayyana cewa, idan ya je otal yaga ‘yan mata sai ya rika tausayin matarsa.

Gfresh yace sai ya rika tuna cewa yana da mata fa sannan kuma bai kamata ace yana taba wasu mata ba.

Karanta Wannan  Bamu san da zaben kiranye da akewa Sanata Natasha Akpoti ba>>Inji INEC

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *