Friday, July 17
Shadow

Da Duminsa: Kalli Bidiyon yanda akawa wani babban dan APC na jaki a wajan Zaben fidda gwani

Rahotanni sun bayyana cewa, an yiwa shugaban jam’iyyar APC na karamar hukumar Igabi dake jihar Kaduna na jaki a wajan zaben fidda gwani a jihar.

An ga yanda mutane ke ta iface-iface a wajan zaben inda aka ga ana ta turmitsutsu.

Bidiyon ya dauki hankula a kafafen sada zumunta inda wasu ke cewa hakan ya dace, wasu na cewa bai dace ba.

Karanta Wannan  Allah Sarki, Kamar dai yadda diyarta Zahara ta yi, Kalli Bidiyon A'isha Buhari itama tana ta kukan rashin Mijinta

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *