
Tauraruwar Tiktok, Sumshey ta bayyana cewa, wata matar aure ta bayyana mata cewa mijinta idan yaga kawayenta sai yace yana sonsu.
Tace kuma so bawai na aure ba, kawai yana son ya biya bukatarsa dasu.
Tace saboda yana da kudi ya rika bata umarnin ta kawo masa kawayen dakinta ya biya bukatarsa.
Tace an yi daya an yi biyu shine abin ya isheta take neman shawara.