Matan aure a jihar Enugu sun fito zàngà-zàngà inda suke kira ga Gwamnati data haramta karuwanci.
Sun bayyana cewa, Karuwai sun kwace musu mazajensu.