Tuesday, August 18
Shadow

Kalli Bidiyon: Free kick din da Messi ya ci jiya ya dauki Hankula

Lionel Messi ya ciwa kasarsa ta Argentina kwallon Free kick me kyau a wasansu da Jordan.

Golan ko bin kwallon bai yi ba saboda yanda Messi ya shammaceshi.

An tashi wasan Argentina ta ci 3-1

Karanta Wannan  Kalli Bidiyo: Ku daina Dankwafe mata ace girki kawai suka sani, ku rika basu dama suna sana'a dan samun taro sisi>> Farfesa Sheik Isa Ali Pantami

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *