Saturday, August 15
Shadow

Kalli Bidiyon: Na baka kwana biyu ka fito ka janye maganarka ko mu nuna maka yanda kudin fasikanci ke aiki>>Khadija Me Numfashi ta gayawa Malamin da yace Momi Gombe da kudin fasikanci ta gina Masallaci

Tauraruwar fina-finan Hausa, Khadija MaiNumfashi ta baiwa Malamin da yace Abokiyar aikinta, Momi Gombe da kudin fasinkaci ta gina masallaci kwana biyu ya fito ya janye maganarsa ko su dauki mataki akansa.

Ta wallafa hakane a shafinta na Tiktok inda ta yi tambayar cewa shin menene hukuncin yiwa mutum kazafi?

https://www.tiktok.com/@khadija_mainumfashi1/photo/7656261820851735826?_r=1&_t=ZS-97aRRnTCTw5
Karanta Wannan  Kalli Bidiyo: Yanda Dansandan Najeriya ya rika naushin matarsa saboda ta tambayeshi kudin makarantar Yara

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *