Friday, August 14
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda Ambaliyar ruwan Lagos ta mamaye gidajen Alfarma dake unguwanni masu tsada a Lagos

Ambaliyar ruwa ta mamaye gidaje masu tsada sosai a Unguwannin masu kudi a jihar Lagos.

Mutane sun rika mamaki bayan da aka nuna wani gida, Ruwa na bubbuga daga karkashin gidan.

Da yawa na cewa ashe ba unguwannin talakawa ne kadai Ambaliyar ruwan ta shafa ba.

j

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Wani yace wai ni dan Zynqne tunda nace addu'a bata aiki kuma sai da aka yi addu'a da mahaifina ya auri mahaifiyata>>Soja Boy

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *