
Rahotanni sun bayyana cewa, Hukumar HISBAH a Kano ta saka dokar hana tura Fina-finai da ake yi a wayoyi.
Hakan ya zowa mutane da mamaki inda ake ta tambayar ko me ya kawo hakan?
Wannan Dalili yasa Shugaban Hukumar HISBAH ta Kano din, Malam Aminu Ibrahim Daurawa ya fito yayi karin bayani.