Saturday, July 18
Shadow

Kalli Bidiyon: An kama wannan kazar a Kano biza zarginta da laifin Naira dubu 30 a Kano

Rahotanni daga garin Garun Malam na jihar Kano sun bayyana cewa, an kama wannan kazar saboda cinye wani iri na dubu 30.

Me irinne ya kama kazar ya kaiwa hukumomin tsaro.

Bayan da ya kaita an tsareta na tsawon kwana daya kamin a gano me kazar.

Bayan da aka gano me kazar an tsareshi inda aka ce ya biya kudin irin watau dubu 30 da kazarsa ta cinye.

@fahadkabirmaitata

AN KULLE WATA KAZA KWANA DAYA AKAN LEFIN DA TA AIKATA WANDA AKA YI KORAFI AKANTA

♬ original sound – fahadkabirmaitata
Karanta Wannan  Kalli Bidiyo: Duka litattafan Darika da Shi'a sun tabbatar akwai kwarkwata a zamanin Annabi(Sallallahu Alaihi wasallam)>>Inji Malam Musa Asadussunnah

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *