Monday, August 3
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda Shugaban ma’aikatan fadar shugaban kasa, Femi Gbajabiamila da Gwamnan Lagos Sanwo Olu ke buga Kwallo

An hangi Gwamnan Lagos, Sanwo Olu da shugaban ma’aikatan fadar shugaban kasa, Femi Gbajabiamila suna buga kwallo.

Sun rika fasin fasin inda daga karshe Gbajabiamila ya saka kwallon a raga.

Saidai masu suka sun ce hakan bai dace ba lura da cewa wannan abu da suke babu ta yanda zai amfani Talaka.

Karanta Wannan  Wani Gàŕdi Kenan Da Aka Kama Cikin Dare Ya Yi Shigar Mata Ya Kutsa Sashen Mata Na Jami'ar Nasarawa Dake Keffi

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *