Bidiyon wata damin Naira da aka gano a dakin wani me kudi ta dauki hankula sosai.
An ga kudin sun lalace sun zama gari, amma akwai wasu dalolin Amurka da basu lalace ba.