Tuesday, August 18
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda Wani yake dorawa amarya kudin liki akan Qirjinta da ya jawo aka koreshi daga wajan bikin

Wani mutum ya dauki hankula a kafafen sada zumunta bayan da aka ga yana likawa wata Amarya kudi akan Qirjinta.

Mutumin daga karshe dai an hanashi liken inda da farko yaki amma daga baya dole hadda maau bayar da tsaro a wajan suka hanashi.

Wasu dai na cewa, da alama tsohon Saurayintane

Karanta Wannan  Abubakar Malami ya Tabbatar da zai tsaya takarar Gwamnan jihar Kebbi

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *