
An kuma.
Kabir2pac dake zubawa kansa gawayi ya sake haduwa da wadda bata jin Hausa, Shi kuma baya jin Turanci a TiktokLive dinsa.
Akwai wani dake masa fassara a gefe, da ta yi wani Turanci da yafi karfinsa, Sai me fassarar yacewa Kabir2pac, Tashi mu ware