
Mawakin arewa da yanzu haka yake kasar Ingila yana yawon shakatawa, OGAbba ya dauki hankula bayan da aka ganshi a Tiktoklive yana Sallah.
Saidai wasu sun lura da cewa da ya tashi Sallama yayi sallamar ne ta hannun hagu inda wasu ke cewa ba hagu bane, Kyamarace ta juya Bidiyon.