Wednesday, November 11
Shadow

Kalli Bidiyon: Gwala-Gwalai masu tsada da ‘ya’yan Tsohon Shugaban kasa, Zahara da Halima Buhari suka saka sun jawo cece-kuce

An ga ‘ya’yan tsohon shugaban kasa, Halima da Zahara Buhari sanye da Gwalgwalai masu tsada sosai a wajan Biki.

Tsadar Gwala-Gwalan yasa ana ta cece-kuce dan ko amaryar bikin bata saka gwal me tsadar nasu ba.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Malamai babu ruwanku da inda mutum ke sako kudinsa, Idan dai mutum yayi aikin Alheri kawai ku yaba masa ku daina zagi>>Inji Rahama Saidu me babban shago yayin da take kare Momi Gombe kan gina masallaci

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *