Wednesday, September 16
Shadow

An mata Alert din karya na Dubu dari biyu da hamsin

Allah Sarki

Wannan wata ‘yar Kasuwace da take bayani tana kuka.

Tace wani ya je shagonta yayi sayayyar Naira dubu dari biyu da hamsin yayi transfer bata nan, sai yarinyar shagonta ta kirata ta gaya mata.

Tace sai ta cewa yarinyar kada ta bari mutumin ya tafi ya jira ta tabbatar kudin sun shiga.

Tace amma sai da yarinyar ta bar mutumin ya tafi kuma bata ga kudin ba a asusunta.

Karanta Wannan  Wata Mahajjaciya daga Kasar Indonesia ta rasu ana tsaka da tafiya a jirgi zuwa kasa mai tsarki, Allah ya karawa Annabi Daraja

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *