Thursday, November 5
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda Ministan tsaro Bello Matawalle ya shiryawa diyarsa Bikin zagayowar ranar Haihuwarta

Ministan Tsaro, Bello Matawalle ya shiryawa diyarsa, Bikin zagayowar ranar Haihuwarta.

Bidiyon bikin ya karade kafafen sada zumunta inda ake ta sam barka.

An ganta tare da kawayenta suna ta murna.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon wani Mùmmùn Khàrì da Tshàgyèràn Dhàjì na jihar Borno suka kàiwà sojojin Najeriya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *