Saturday, September 26
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda aka fara koyawa ‘yansandan Najeriya Fadan Kareti ta yanda zasu iya kare kansu ba tare da makami ba

An fara koyawa ‘Yansandan Najeriya Fadan Kareti saboda kariyar kai ba tare da amfani da makami ba.

An ga ‘yansandan ana koya musu fadan wanda Bidiyon ya karade kafafen sada zumunta.

Da yawa dai tsokanarsu suka rika yi.

Karanta Wannan  Gwamnatin Najeriya ta ƙaddamar da wani shirin tabbatar da amfani da gas wurin girki ya shiga yankunan arewacin Najeriya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *