Sunday, September 27
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda Ministan Kasafin kudi, Abubakar Bagudu ya baiwa masu karamar sana’a tallafin Naira Dubu Hamsin

Anan Ministan Kasafin kudi, Abubakar Bagudu ne ya baiwa masu karamar sana’a tallafin Naira Dubu Hamsin Hamsin su kara Jari.

Ya tarar dasu ne a gefen Hanya.

Bayan sun gaisa ya dauko kufin ya basu.

Karanta Wannan  Babu lungu da sakon da ba'a shaida salon Mulkina ba a Najeriya>>Shugaba Tinubu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *