Thursday, November 12
Shadow

Kalli Bidiyon: Matashi dan bautar kasa daga Kudancin Najeriya da yayi bautar kasa a Bauchi ya musulunta

Wannan wani matashi ne dan bautar kasa daga kudancin Najeriya da yayi bautar kasarsa a jihar Bauchi kuma ya karbi Musulunci.

Bayan ya koma garinsu, ‘yan uwansa sun ga yana sallah shine suke ta mamaki suka ce ya bar gida a matsayin Kirista amma yanzu gashi Ya musulunta.

Sun daukeshi Bidiyon inda suka wallafashi a shafukan sada zumunta wanda hakan ya jawo muhawara.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyo: Wasannan na Mari da ake ganin Turawa na yi ya shigo Najeriya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *