Wednesday, November 11
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda Sanata Ali Ndume ya nuna fushinsa sosai bayan da wasu matasa suna mai rotse a garinsa na Gwoza

Sanata Ali Ndume ya tashi a wajan taro a mahaifarsa dake Gwoza jihar Borno ya nuna fishinsa sosai bayan da wasu matasa suka masa rotse.

Ya bayyana cewa ba zai hakura kuma wannan abin kunyar bai taba faruwa a garinsu ba.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Kada mu sake zabar Wannan Azzalumar Gwamnatin ta Tinubu saboda basu son Arewa kuma ga Haraji>>Inji Tauraron fina-finan Hausa, Sadik Sani Sadik

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *