Kalli Bidiyo: In ba kai ba, Sai Rijiya, Wata ta bayyana tana son Mawaki Soja Boy
Wata baiwar Allah ta bayyana tana son shahararren mawakin batsa, Soja Boy
Ta wallafa Bidiyon ta da hotunansa a Shafinta na Tiktok inda ya dauki hankula ake ta martani masu zafi.
Saidai ya mayar da martani inda shima abin ya bashi mamaki yace Kaii
https://www.tiktok.com/@amrahbinmalik/video/7560674245471259922?_t=ZS-90ZWSriV8uf&_r=1








