Kalli Bidiyon: Yanda Atiku Abubakar da Rotimi Amaechi suka gaisa bayan da Jam’iyyar ADC ta bayyana Amaechi a matsayin mataimakin Atiku
Jam'iyyar ADC a hukumance ta bayyana Rotimi Amaechi a matsayin abokin takarar Atiku Abubakar a zaben shekarar 2027.
Bayan sanarwar Anga Atiku Abubakar da Rotimi Amaechi suna gaisawa.
https://twitter.com/i/status/2066490831180050450








