Tauraron Tiktok, Gfresh Al-amin ya bayyana cewa, wani ya yi tusa a cikin jirgin saman da ya hau.
An ga Gfresh Al-amin ya na rufe hanci alamar yaji wari.
https://www.tiktok.com/@gfreshfanpage/video/7650952450563771656?_r=1&_t=ZS-97CV6izvwN6
Tauraruwar Tiktok, Habiba Dorayi ta bayyana cewa, duk wanda ya je neman aurenta sai da dubashi ta tabbatar Zarmalulun sa zai iya gamsar da ita.
Tace saboda bata son sai bayan aure taga abu dan karami ta fara neman a saketa.
https://www.tiktok.com/@habibadorayi/video/7651162041427840272?_r=1&_t=ZS-97CSCbPBI4y
Wata takaddama ta bayyana a kafafen sada zumunta inda akw yada cewa, wai Hafsat Idris ta kwacewa abokiyarta, Shafa Wali Saurayi.
Saidai a martaninta, Shafa Wali tace ba gaskiya bane.
Tace kaf Najeriya ba ta da daurayi duk wanda yace ita budurwarsa ce karya yake.
https://www.tiktok.com/@ashmankad/video/7650968730167430407?_r=1&_t=ZS-97CI4aKYfqR
A wasan World Cup da aka yi tsakanin kasashen Brazil da Morocco an tashi wasa 1-1.
Saidai masu sharhi da yawa sun Bayyana cewa, Brazil ta ji jiki a hannun Morocco dan kuwa sun yi wasan kura dasu.
Da yawa sun ce sun yi tsammanin Brazil din ce da jajayen kaya.
https://twitter.com/i/status/2065871040522195229
Wani Bidiyo na wata Kilaki da wani da ya dauketa suka je ta biya masa bukata da alakawarin zai bata dubu 5 amma ya bata dubu 2 ya dauki hankula.
A Bidiyon an ganta tana cewa, ba zata yadda ba sai ya cika mata kudinta
Sannan anji abokan sana'arta ta ce mishi ya bata kudinta.
Lamarin dai ya jawo Allah wadai inda wasu ke cewa abinda ke kawowa kasarnan karin matsaloli kenan.
https://twitter.com/i/status/2065970417018220766
A wani Bidiyo da ya karade kafafen sada zumunta, An ga Sanata Dino Melaye a gidansa yana cewa, ma'aikacinsa a kira me gyara da zaiwa motocinsa sabis.
Saidai ma'aikacin yace me gyaran yace sai an bashi kudin mota.
Sanata Dino Melaye ya tambaya nawane kudin motar? Inda me aikinsa yace dubu 3 shine ya ciro ya bashi.
https://twitter.com/i/status/2065683243446219031
Hakan yasa mutane sukaita mamaki da ganin cewa duk burgar da Dino Melaye ke yi ace ma'aikacinsa ba zai iya magance matsalar Naira dubu 3 ba ba tare da ya tuntubeshi ba wannan abin kunyane.
Wani MC me suna MC stuns a wajan taro ya kalli dan shugaban kasa, Seyi Tinubu yace masa mahaifinsa Tinubu shine shugaban masa mafi muni a Tarihin Najeriya.
Seyi dai ya daga kai kawai ya kalleshi.
Da yawa sun jinjinawa MC din.
https://twitter.com/i/status/2065834275233030265
Tauraron fina-finan Hausa, Sani Musa Danja ya kammala ginin katafaren gidansa.
An ga Abokan aikinsa irin su Ali Nuhu, Yakubu Muhammad, Abba El-Mustapha da sauransu sun je tayashi murna.
https://www.tiktok.com/@el_gashash/video/7650607151651573000?_r=1&_t=ZS-97BeqEIdd5R
Tauraruwar Tiktok, Sadiya Haruna ta bayyana cewa, Kakanta Kiristane.
Ta bayyana hakan a inda take cewa masu son zaginta su yi ta yi.
Tace kuma wannan dalili ne yasa bata zagin Kiristoci saidai wadanda basu da Addinin.
https://www.tiktok.com/@hanyluv11/video/7648242553388682516?_r=1&_t=ZS-97BcpUzraku
A fallasar Da Matar Salim Goje, Hafsat Kamal tayi, ta bayyana wasu mata kusan 7 a cikin lamarin na ta.
Gasu kamar haka:
Akwai Hadiza Gabon: Gabon itace ta fi daukar hankula kasancewarta 'yar fim, a screenshot na chat din da Hafsat ta fitar an ga yanda Gabon da Salim suke musayar kalaman soyayya da turawa juna Bidiyon Tsyràìchy.
Ta biyu itace Khadija Darma: Wadda Rahotanni suka ce 'yar jihar Katsina ce kuma matar aure, an ga yanda suke Chat da Salim Goje inda har aka ga ta tura masa Hoton Jikinta ba kaya.
Akwai kuma Ummi Jeje: Tana sayar da kayan sawane a kafafen sada zumunta inda take da mabiya sama da dubu 8 a Instagram.
Itama an ga ta turawa Salim Hotunanta masu daukar hankika
Akwai dayar wadda itama aka ce sunanta Ummi amma ba'a samu cikakken bayani game ...