Kalli Irin Tarbar da Ministan tsaro, Christopher Musa ya samu a garinsa na Zangon Kataf yayin da ya je hutun Kirsimeti
Ministan tsaro, Christopher Musa ya je garinsa na Zagon Kata
Inda yayi hutun Kirsimeti a can.
Ya samu tarba me kyau inda har aka karramashi da sarautar gargajiya.








