Kalli Bidiyon yanda dan kwallon Arsenal, Bukayo Saka ya baiwa wani masoyinsa kyauyar Takalmin kwallonsa bayan wasansu da Brighton
Dan kwallon Arsenal, Bukayo Saka ya baiwa wani matashin masoyinsa kyautar takalmin kwallonsa bayan wasansu da Brighton.
An ga Saka ya bashi takalmin a yayin da yake fita daga filin wasan wanda Arsenal ta ci 2-1.
https://twitter.com/DailyAFC/status/2005026639668019322?t=wz8ipSq5HTbCIrMvZKOygw&s=19








