Kalli Bidiyon ganawar Shugaba Tinubu da Sule Lamido a Kaduna duk da cewa jam’iyyar su ba daya ba, Bidiyon ya dauki hanka
Bidiyon ganawar tsohon Gwamnan jihar Jigawa, Sule Lamido da shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu a Kaduna wajan daurin auren dan Sanata Abdulaziz Yari ya dauki hankula sosai.
A Bidiyon an ga yanda shugaba Tinubu ya mike tsaye suka gaisa da Sule Lamido, da yawa sun rika cewa, siyasa ba da gaba ba.
https://twitter.com/SundayDareSD/status/1969057168813916623?t=mLmxEJAPOBEuRaLdNB-1yw&s=19








