Kalli Bidiyon: Likkafa ta yi gaba, mutuniyar Soja Boy Iftihal Madaki ta saki sabon Bidiyo Qirji a waje
Tauraruwar mutuniyar Soja watau Iftihal Madaki ta saki sabon Bidiyo da ya dauki hankula.
An ganta ne kirji a waje.
Wasu dai sun rika tambayar wai ko ta bar musulunci ne?
https://www.tiktok.com/@iftihal47/video/7637175037795110165?_r=1&_t=ZS-96EE14kLBjB








