Kalli Bidiyon: An bayyana abinda Kasar Amùŕkà zatawa Shugaba Tinubu idan aka yi magudin zabe a 2027
Dan PDP, Dr. Adetukunbo Pearse ya bayyana cewa idan shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu yayi magudin zabe a zaben shekarar 2027 Zai bace.
Ya bayyana cewa, idan hakan ta faru Shugaban kasar Amurka zai dauke Shugaba Tinubu kaar yanda yayiwa shugaban kasar Venezuela.
Ya bayyana hakane a hirar da aka yi dashi a gidan Talabijin na Channels TV.
https://twitter.com/i/status/2007837051249741877








