Kalli Bidiyon: Yanda aka rika rabawa mutane 500, 1000, da 2000 dan au je wajan Tarbar Gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf
Wani Bidiyo ya bayyana a kafafen sada zumunta inda aka ga wasu na rabawa mutane kudade, 500, 1000 da kuma 2000 wai dan su je wajan tarbar gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf.
A jiya ne dai Gwamna Abba Kabir Yusuf ya koma Kano bayan shafe kwanaki 10 a wajan babban taron jam'iyyar APC na kasa.
https://twitter.com/i/status/2040423682196062311








